User:Ibrahim Sani Mustapha

From Wikipedia, the free encyclopedia

Ni Dan Najeriya Nigeria ne

Babel user information
ha-N Wannan edita cikakken Bahaushe ne.
ha-5 Wannan edita ya karanci Hausa sosai.
en-4 This user has near native speaker knowledge of English.
ha-N Wannan edita cikakken Bahaushe ne.
Users by language

Sunana Ibrahim Sani Mustapha, sannan kuma shi ne sunana na amfani a Wiki. No mutum ne mai sha'awar bincike da kuma harkar yanar gizo, sannan na ci karo da Wikipedia ta dalilin bincikena da kuma dalilin 'yan uwa na Abubakar A Gwanki da kuma Bashir A Sani Gwanki. Na kasance daya daga cikin masu bada gudummawa na sa kai a cikin harkar Wikipedia da ma sauran 'yan uwan Wikipedia.